<<90000000>> viewers
<<320>> entrepreneurs in 18 countries
<<5432>> agroecology videos
<<110>> languages available

Tarko kama kudajen ya'yan itace da ake hadawa da adaddin mâi da ya kamata

Uploaded 1 month ago | Loading

Matasan kudaje ya 'yan itace Maza kan kar kata hankalin su izuwa wani sinadari da ake yi ma lakabi da méthyle eugénol. Mazaje kudan Ya'yan itace na bukatar cin wanan sinadari domin iya saamar da kwayar halita. Shi méthyle eugénol wani sinadari mâi ne da ya kamata, kamar mâi na eucalyptus da mâi na ice shayi, da ake amfani da su a likita zamani. Sa'ida wadannan mayuka su ke sanyin cikin tarkona, mazaje kudaje ya'yan itace su kaamu sannan ba su samun saaduwa da matan kudaje ya'yan itacen.

Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight
Share this video:
How you can help... Your generous donation will enable us to give smallholder farmers better access to agricultural advice in their language.

With thanks to our financial partners