Tarko kama kudan ya'yan itace da a kai haɗawa da sinadarai
Uploaded 4 weeks ago | Loading

11:36
Matasan kudaje ya 'yan itace na bukatar protéine don su girma. Sinadari dake dauke da protéine na jan hankalin duk jinsin kudaje ya 'yan itace. Dauda kamfani giya na dauke da protéine sannan kan baada gudumuwa wurin hada sinadarai tarkona. tarko sinadarai wani abinci ne da ake hadawa da ruwa sannan lokacin da kudaje ke yawo, warinsa kan jawo su zuwa ga ci sanan su faaɗa cikin ruwa daga bisani kuma su mutu.
Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight