Yadda za a yi kasar gona yayi anfani ga albasa
Uploaded 8 years ago | Loading

7:02
Kamar sauran gona, albasar na sha gina jiki a lokacin da asallan na sha ruwa daga ƙasa . Gina jiki abinci ne ga shuke-shuke . Amma albasa ba su da tushen da yawa kuma wadannan ba su da zurfi kuma ta haka ne za su iya sha gina jiki a Layer na kasar gona .
Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight