Yadda ake gina Rumbun sanyi na adana tumatur

Yayin da aka cire tumatur domin adanawa na tsawon lokaci, ya zama wajibi a nemi hanyar rage yanayin zafi. Wannan matsala ce da ta zama ruwan dare. Kimar Tumatur kan ragu saboda dalilai da dama inda farashinsa na hawa da sauka da sauri.

Current language
Hausa
Need a language?
If you would like this video translated into other languages, please contact kevin@accessagriculture.org
Translated in
Nigeria
Translation funded by
Rockefeller Foundation
Uploaded
4 years ago
Duration
5:44
Produced by
Countrywise Communication