Warkar da Awakai da Tumakai daga Tsutsa ta Hanyar Amfani da Maganin Gargajiya.
A cikin Wannan Faifan Vidio zamu Koyi Darasi daga yadda wasu Manoman Kudancin Indiya ke Fama da Yaduwar Tsutsar a Awakai da kuma Tumakin da suke Kiwatawa.
Current language
Hausa
Available languages
Need a language?
If you would like this video translated into other languages, please contact kevin@accessagriculture.org
Translated in
Niger
Translation funded by
CONCERN Niger
Uploaded
4 years ago
Duration
11:26
Produced by
Shanmuga Priya