Sarafa wagashi soya
Uploaded 4 years ago | Loading
08:55
Dafuwa da sayar da wagashi soya ; matan karkarar na iya samun karin kudin. Amma saboda karancin masana"antar kere kuma rashin tsabta, da yawa daga cikinsu ba sa son wagashin soya; saboda yana iya kunsar kasa kuma yana da wari.
Current language
Hausa
Produced by
DEDRAS