Aiki aphids a cikin filayen wake da kayan lambu
Uploaded 4 years ago | Loading
9:13
Aphids suna lalata shuka ta tsotsewa ruwan itace, wanda ya sa shuka tayi girma a hankali.Aphids kuma zasu iya sa cututtuka na shuke-shuke mara lafiya zuwa lafiyayyun tsirrai
Current language
Hausa
Produced by
CCDB