Kula da kubewa
Uploaded 3 years ago | Loading
10:38
Rani da yawa na rage bukansa da kuma faduwar ya’yan itace.Shahar da amfani kubewa ku so dawa domi kaucewa raguwa mgirma su. Kawar da munaye ciyawa kuma ciyar da shuki kubewa daga sanya a kasa kafa kubewa taki kadan, ingantacen taki da ya lalace ko shinfinda ciyawa da ya lalace.
Current language
Hausa
Produced by
Alcide Agbangla