Rabawa da adana Kabewa
Uploaded 3 years ago | Loading
9:15
Nomad a siyar da kabewa abu ne mai kyau ta hanyar samun kudi. Amman manoma da ke siyar da kabewarsu kawai bayan girbi, na samu karami farashi, saboda akwai su dayawa a kasuwa. Zasu iya siyardasu akan mafi kyau farashi a kaka idan suka adana su
Current language
Hausa
Produced by
Practical Action, Bangladesh and Nepal, Christian Commission for Development in Bangladesh (CCDB)