Rarraba Lokutan Noman Tumatur
Uploaded 5 years ago | Loading

5:56
Tumatur na daya daga cikin Kayanyyakin girki da akafi Amfani dashi a Africa ta yamma, Danye kona gwangwani ko kuma Markadadde. Idan zakayi noman tumatur ka tabbata ba lokacin da kowa yakeyi ba ne, ko kuma zaka iya Tafka Asara.
Current language
Hausa
Produced by
Countrywise Communication