Igiyoyin dutse
Uploaded 3 years ago | Loading
7:35
Su igiyoyin dutse na iya rage gudu ruwa, Kara shigar cikin ruwa da zama kafa asalin inganta samarwa a yankunan bushe. A cikin amfani da kwane na ganganren kasa, tara ruwa an inganta kuma ana iya samun albarkartu cukun shekaru na karancin ruwan sama.
Current language
Hausa
Produced by
Countrywise Communication, CIS Vrije Universiteit Amsterdam