Sarafa mai da kuma wuri gyada
Uploaded 5 years ago | Loading

12:04
Canza ta zuwa mai ko wuri, za a iya yi a masana'antu ta amfani da injin,ko hanyar gargajiya.Abubuwa uku suna da mahimmanci:Kasancewa da kyawawan iri gyada, tabbatar da kyakkyawan aikin girbi da bayan-girbi, kuma yi amfani da kyawawan hanyoyin sarafa shi.
Current language
Hausa
Produced by
Alcide Agbangla