Shuki a hade ta masara da Ganyen
Uploaded 4 years ago | Loading
9:54
Bayan shekaru da yawa da noma, kasa ta na assara abarka kuma masara baya bada mai kyau idan ba a ba da kasa hutu ba. Don haka, wasu manoma sun fahimci cewa noma ya yan lambu ne yake kawo abinci ga kasar mai gina jiki, da taimaka wasu suki su girma
Current language
Hausa
Produced by
NASFAM