Yadda za a alkinta Tumatur
Uploaded 5 years ago | Loading
6:30
Da zarar kun cire tumaturinku ingancinsa ke fara yin kasa sosai. Abu mafi mahimmanci da za ku yi domin rage saurin raguwar darajarsa shi ne, ta yin amfani da wasu hanyoyi da za su rage lalacewarsa.
Current language
Hausa
Produced by
Countrywise Communication