<<90000000>> viewers
<<240>> entrepreneurs in 17 countries
<<4135>> agroecology videos
<<105>> languages available

Gudanar da aflatoxin a cikin masara farko da lokacin girbi

Uploaded 4 years ago | Loading

A koina Afrika, mutane sun dogara da masara a masayin abinci mai muhimanci.Amman idan ba noma da girbi masara ba da kyau,lalace za ya shigaba a lokacin adana shi.Wasu nau'ikan batawa ko naman gwri a boye na zamar aflatoxins,wadanda ke da guba wadanda mafi yawan manoma da masu sayayya ba su sani ba.Wadannan kwayoyin aflatoxins masu guba suna shiga abinci.

Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight
Share this video:

With thanks to our sponsors