<<90000000>> viewers
<<266>> entrepreneurs in 18 countries
<<4647>> agroecology videos
<<107>> languages available

Kashe dattin sojoji barna a cikin kaka a hanyar halitta

Uploaded 4 years ago | Loading

Manoma suna da abokai da yawa,kamar  cinaku,kuda da fara  wanda ke kashe sojojin barna a cikin gonan masara ku Ya'yan barkono suna tashi da tsayi nesa, da kuma yin yawa qwai kyankyashe don haihuwar  sojojin.Wadanan sojojin suna boye zurfi a cikin itacen masara a wuri da magunguna  kashe qwari ba za su kai ba, amma abokan manoma za su iya kai.A haka izan ku ka kashi abokan manoma,sojojin barna dayawa za su syra.

Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight and FAO
Share this video:

Related Videos

With thanks to our sponsors