<<90000000>> viewers
<<240>> entrepreneurs in 17 countries
<<4135>> agroecology videos
<<105>> languages available

kimiyar rayuwar gogai ko kuduji

Uploaded 7 years ago | Loading

Gogai ko kuduji ya fi kowanne haki sa illa ga dawa, hatsi da kuma masara.  Gogai ko kuduji mai fure ja ana samun shi wajen gabacin africa da kudancin africa; Gogai ko kuduji mai fure rawaya ana samun shi ko’ina cikin Africa. Duk waùannan iri na gogai ko kuduji suna da suffa guda, kuma za mu yi bayyani bisa su.

Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight, ICRISAT
Share this video:

Related Videos

With thanks to our sponsors