<<90000000>> viewers
<<240>> entrepreneurs in 17 countries
<<4135>> agroecology videos
<<105>> languages available

Fitar da tsarin mutuwar sojojin barna kaka

Uploaded 4 years ago | Loading

Lokacin da kwari suke cin ganyen amfani gona,da yawa manoma na tsoron  asara kayan, suna juya zuwa magungunan kashe guba . Amma  yayin da tsirai suke girma,suune yawanci lalacewar da aka yi wa ganye daga kwari. Wasu kwari suna haifar da tsoro,ba kawai tsakanin manoma,amma a tsakanin manoma,amma a sakani gwamnatoci ma.Wannan shi ne su sojoji barna kaka da suka taho daga amarica zuwa Afrika,a shekaru 2016

Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight and FAO
Share this video:

With thanks to our sponsors