Yadda ake gina Rumbun sanyi na adana tumatur
Uploaded 5 years ago | Loading

5:44
Yayin da aka cire tumatur domin adanawa na tsawon lokaci, ya zama wajibi a nemi hanyar rage yanayin zafi. Wannan matsala ce da ta zama ruwan dare. Kimar Tumatur kan ragu saboda dalilai da dama inda farashinsa na hawa da sauka da sauri.
Current language
Hausa
Produced by
Countrywise Communication