<<90000000>> viewers
<<320>> entrepreneurs in 18 countries
<<5432>> agroecology videos
<<110>> languages available

Mu haùa hanuwa don yaki da gogai

Uploaded 8 years ago | Loading

Gogai (kuduji) mai fure ja ko rawaya shi ne mugun haki mai çarna ga dawa, hatsi da masara. Ya bambanta da duk wani mugun haki. Gogai (kuduji) mugun haki ne mai shigewa cikin sayun shuka don ya shanye ruwa da abinci.

Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight, ICRISAT
Share this video:

Related Videos

How you can help... Your generous donation will enable us to give smallholder farmers better access to agricultural advice in their language.

With thanks to our financial partners