Gudanar da cuta albassa
Uploaded 7 years ago | Loading
10:00
Albasa sun fi kama cututtuka a zafi da shanyi locaci. A Afirka , cutta albassa na faruwa a jihar bakin wuraren teku wajaajen da tsire-tsire na zama rigege duk dare da wani locacin a rana .
Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight