Kulaa da nono a tsabtace kuma da sanyi
Uploaded 8 years ago | Loading
12:00
Madara da ake tatsewa daga shanaye dasuka aihu sabo yallow ne kuma bai kamata a gauraya wanan madarar da sauran ba, doming campani be amice da haka ba, kubar diyan bisar suyi amfani da madarar, ama kaku tatsi madarar nan har bayan sati daya.
Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight