Samar da garin ayaba.
Uploaded 5 years ago | Loading

11:45
Ana cin ayaba da daskararre a ko'ina a cikin duniya.Yayinda wasu ke dafa ayabaa matsayin abincin wasu mutane suna cin su kamar ya'yan itace. Kuma a wuraren da mutane suka girma suna cin ayaba dafafe ko gashashe sau biyu a rana; mutane dayawa suna son cin abinci daban-daban; wanda ke haifar da fadiwa farashin.
Current language
Hausa
Produced by
KENAFF, Farm Radio Trust Malawi, UNIDO Egypt, Farmers Media Uganda