<<90000000>> viewers
<<266>> entrepreneurs in 18 countries
<<4647>> agroecology videos
<<107>> languages available

Amfani da takin tsime ko rubaben taki domin yaKi da gogai

Uploaded 8 years ago | Loading

Takin tsume ya fi duk wata ciyawa da sharar gida da kuma takin da aka tara amfani cikin gona. Takin tsume na da wani sinadari mai shiga cikin Kasa domin ba shuka dammar girma da gaugawa

Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight, AMEDD, Countrywise Communication, FLASH, Fuma Gaskiya, ICRISAT, INRAN, UACT
Share this video:

Related Videos

With thanks to our financial partners