Girbi da kuma ajiyan albasa
Uploaded 7 years ago | Loading
14:07
Gonan albasa hanyar ne mei anfani na samu kudi. Amma bayan girbi, a na sayar da albasarta a karamin kudi sabõda akoi sa dayawa a kasuwa a wannan lokaci.
Current language
Hausa
Produced by
Agro-Insight